Deuteronomy 3:21 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A lokacin nan na umarci Yoshuwa na ce, โ€œDa idanunka ka ga dukan abin da Ubangiji Allahnku ya yi da waษ—annan sarakuna biyu. Haka Ubangiji zai yi da dukan masarautai a can, inda za ku.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซุงู”ูŽ ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซูู†ู’ ู†ูŽุนูู…ูŽุฑู’ุซู ูŠููˆุงู’ุดููˆูŽ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ โ€นุงู”ูŽูŠู’ ุฏูŽ ุนูุฏููˆุงู†ู’ูƒูŽ ูƒูŽุบูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ูƒู ูŠูŽูŠู ูˆูŽ ูˆูŽุทูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุณูŽุฑูŽุงูƒูู†ูŽ ุจููŠูุž ุญูŽูƒูŽ ูƒููˆูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุฐูŽูŠู’ ูŠูุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ู…ูู„ู’ูƒููˆุงู’ูƒูู†ู’ ุฏูŽ ุฐูŽุงูƒู ฺงูœู‰ูฐุชูŽุฑูœู‰ูฐ ุฐููˆูŽุง ูˆูุฑูู†ู’ุณูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ€œA lokacin kuwa na umarci Joshuwa na ce, โ€˜Ai, da idonka ka ga dukan abin da Ubangiji Allahnku ya yi wa waษ—annan sarakuna biyu. Haka nan kuwa Ubangiji zai yi wa mulkoki waษ—anda za ku haye zuwa wurinsu.