Deuteronomy 3:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ina roƙonka, bari in ƙetare in ga ƙasa mai kyau ɗin nan a ƙetaren Urdun, wannan ƙasar mai kyau ta tuddai, da kuma Lebanon.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنَ ضُواْڧُوانْكَ، كَيَرْدَ مِنِ إِنْ ڧٜىٰتَرٜىٰ مَنَ دُواْمِنْ إِنْغَا ڧَسَا مَيْݣَوْ طِنَّنْ عَڧٜىٰتَرٜىٰنْ كُواْغِنْ يُواْدَنْ، ڧَسَا مَيْݣَوْ نَنْ تَتُدَّيْ دَ كُمَ مَنْيَنْ تُدَّنْ لٜىٰبَنُوانْ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka yarje mini, ina roƙonka in haye in ga wannan kyakkyawar ƙasa a hayin Urdun, ƙasan nan mai kyau ta tuddai, da Lebanon.’