Deuteronomy 3:27 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Haura zuwa ƙwanƙolin Fisga, ka dubi ƙasar da idanunka daga kowane gefe, yamma, da arewa, da kudu, da kuma gabas, gama ba za ka ƙetare wannan Urdun ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَهَوْرَ كَنْ سَمَنْ بَبَّنْ تُدُنْ ڢِسْغَ كَدُوبِے ڧَسَرْدَ عِدُوانْكَ دَغَ كُواْوَنٜىٰ غٜىٰڢٜىٰ، تَغَبَسْ دَ يَمَّ دَ أَرٜىٰوَ دَ كُدُ؞ كَدُوبِے ڧَسَرْدَ ݣَوْ، غَمَا بَذَاكَ ڧٜىٰتَرٜىٰ كُواْغِنْ يُواْدَنْ بَ، بَلّٜىٰ كَشِغَ ثِكِنْ ڧَسَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka hau kan ƙwanƙolin Dutsen Fisga, ka dubi gabas, da yamma, da kudu, da arewa. Ka dubi ƙasar da idanunka, gama ba za ka haye Urdun ba.