Deuteronomy 3:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma dukan dabbobin da kuma ganimar daga biranensu muka kwaso wa kanmu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا مُكَ رِڧٜىٰ دُكَنْ دَبُّواْبِے دَ دُكَنْ كَايَنْ دَ مُكَ ڨُوثٜىٰ دَغَ غَرُضُوً دُواْمِنْ كَنْمُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma muka riƙe dabbobi da dukiyar da muka kwaso daga garuruwan, ganima.