Deuteronomy 3:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A lokacin ne muka ฦwace wannan ฦasa daga hannun sarakunan nan biyu na Amoriyawa, wato, ฦasa wadda take a hayin Urdun, daga Kwarin Arnon zuwa Dutsen Hermon.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุงูู ูููุงูููุซููู ููููฐ ู
ููู ฺจููุซูููฐ ุฏููููู ฺงูุณูุง ุฏูุบู ุญูููููู ุณูุฑูุงููููููููู ุจููู ูู ุงููู
ููุงูุฑูููุงููุงุ ููุชููุงู ฺงูุณูุฑูุฏู ุชูููููฐ ุบูุจูุดููู ูููุงูุบููู ูููุงูุฏููู ุฏูุบู ูููุงูุบููู ุงููุฑููููุงูู ุฐูููุง ุจูุจูููู ุชูุฏููู ููุฑูู
ููุงููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โA lokacin ne fa muka ฦwace wannan ฦasa daga hannun sarakunan nan biyu na Amoriyawa, wato ฦasa wadda take a hayin Urdun, daga kwarin kogin Arnon zuwa Dutsen Harmon.โ