Deuteronomy 30:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da dukan albarku da laโanonin nan da na sa a gabanku suka zo muku, kuka kuma sa su a zuciya, a duk inda Ubangiji Allahnku ya watsar da ku a cikin alโummai,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ููุณููฐู ููุซููุบูุจูุฏู ู
ูุบููู ููุซูููฐ ยซููุง ุดูู
ฺูขูุทูุง ุงููุบูุจููููู ุฐูุงูปูููฐูู ุงููููุจูุฑููู ุฏู ููุนูููุ ุณูุนูุฏูู ุฏููููู ููุทูููููู ุงููุจูุจููู ุณููู ุณูุงู
ูููฐููุ ุนูุฏููู ูููู ุชููู ุฏูุณูู ุงูู ุฐููุซูููุงุฑููู ุงููุฏููู ุนูููุฏู ููููููฐ ุซููููู ุงููููุนูู
ูููู ุนูููุฏู ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ููููุงฺูุฑู ุฏููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โSa'ad da duk waษannan abubuwa suka same ku, wato albarka da la'ana waษanda na sa a gabanku, in kun tuna da su a zuciyarku a duk inda kuke cikin al'ummai inda Ubangiji Allahnku ya kora ku,