Deuteronomy 30:10 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In dai kuka yi biyayya ga Ubangiji Allahnku, kuka kuma kiyaye umarnansa da ฦ™aโ€™idodin da aka rubuta a wannan Littafin Doka, kuka juyo ga Ubangiji Allahnku da dukan zuciyarku da kuma dukan ranku.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฐูŽูŠู’ ูŠูู‡ูŽูƒูŽ ุนูุฏูŽู†ู’ ูƒููƒูŽูŠู ุจููŠูŽูŠู‘ูŽ ุบูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ูƒู ุชูŽูˆูุฑูู†ู’ ูƒููŠูŽุงูŠูœู‰ูฐ ุนูู…ูŽุฑู’ู†ูŽู†ู’ุณูŽ ุฏูŽ ฺงูŽูฐุนูุฏููˆุงู’ุฏูู†ู’ุณูŽ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽ ุฑูุจููˆุชูŽ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ู„ูุชู‘ูŽฺขูู†ู’ ูƒููˆุงู’ูŠูŽุฑู’ูˆูŽุงุŒ ูƒููƒูŽ ุฌููˆูŠููˆุงู’ ุบูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ูƒู ุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุฐููˆุซููŠูŽุงุฑู’ูƒู ุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุฑูŽู†ู’ูƒูุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
idan za ku yi biyayya da maganar Ubangiji Allahnku, ku kiyaye umarnansa da dokokinsa waษ—anda suke rubuce a littafin dokokin nan, idan kuma kun juyo wurin Ubangiji Allahnku da zuciya ษ—aya da dukan ranku.