Deuteronomy 30:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, abin da nake umartanku a yau, ba mai wuya ba ne gare ku, ba kuma abin da ya fi ƙarfinku ba ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«حَڧِيڧَ، وَنَّنْ عُمَرْنِنْ دَ نَكٜىٰ عُمَرْثٜىٰكُ يَوْ، بَيْڢِے ڧَرْڢِنْكُبَ، كُواْ يَغَغَرٜىٰكُ عَيْكَتَاوَابَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Gama wannan umarni da na yi muku yau, bai fi ƙarfinku ba, bai kuma yi nisa da ku ba.