Deuteronomy 30:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba ya can sama, balle ku ce, โWa zai hau sama yฤ kawo mana, yฤ kuma furta mana, don mu yi biyayya?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุซููููู ุณูู
ู ููููููฐุจูุ ุจููููููฐ ููุซูููฐุ โนูู ุฐููู ูููู ุฐูููุง ุณูู
ูุ ููุณููููููุงู ู
ููู ุฏูุดู ุฏููุงูู
ููู ู
ูุฌู ู
ูููู
ู ููููุงููููฐุโบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba cikin Sama yake ba, balle ku ce, โWa zai hau zuwa sama, ya sauko mana da shi don mu ji, mu kiyaye?โ