Deuteronomy 30:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba kuwa yana gaba da teku ba, da za ku ce, โWa zai haye tekun don yฤ kawo mana, yฤ kuma furta mana, don mu yi biyayya?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจู ููู
ู ุนฺูงูููฐุชูุฑูููฐูู ุชูููฐูู ููููููฐุจูุ ุจููููููฐ ููุซูููฐุ โนูู ุฐููู ฺงูููฐุชูุฑูููฐ ู
ููู ููููููู ุชูููฐูู ุฏููุงูู
ููู ูููููฐููุงู ู
ููู ุดู ุฏููุงูู
ููู ู
ูุฌู ู
ูููู
ู ููููุงููููฐุโบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba kuma a hayin teku yake ba, balle ku ce, โWa zai haye mana wannan teku don ya kawo mana shi don mu ji, mu kiyaye?โ