Deuteronomy 30:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama na umarce ku a yau, ku ฦaunaci Ubangiji Allahnku, don ku yi tafiya a hanyoyinsa, ku kuma kiyaye umarnansa, ฦaโidodinsa da kuma dokokinsa, saโan nan za ku rayu, ku kuma ฦaru, Ubangiji Allahnku kuwa zai albarkace ku a ฦasar da kuke shiga don ci gฤdonta.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุฏููู ูููููู ุจูููููู ุฏู ุนูู
ูุฑููููู ููููููููฐูู ุงูููููู ููููุ ููุทูููุฏู ููููููฐ ุนูู
ูุฑูุซูููฐูู ูููู ุชูููุฑููู ฺงูููููุฑู ููููููููฐูู ุงูููููู ููููุ ูููู ุชฺูขููู ุนูุซููููู ูููููููุงูููููุณูุ ูููู ููู
ู ููููุงููููฐ ุนูู
ูุฑูููููุณู ุฏู ฺงููฐุนูุฏููุงูุฏูููุณู ุฏู ุฏููุงููููุงูููููุณูุ ุฐูุงูู ุฑูุงูู ููููููููุ ููู
ู ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ุธูุณูุง ู
ููู ุงููููุจูุฑููู ุนูุซููููู ฺงูุณูุฑูุฏู ููููููฐ ุดูุบู ููุซู ุบูุงุฏููุงููุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan kuka kiyaye umarnan Ubangiji Allahnku waษanda nake umartarku da su yau, idan kuma kun ฦaunaci Ubangiji Allahnku, kuna yin tafiya cikin tafarkunsa, kuna kiyaye umarnansa, da dokokinsa, da farillansa, to, za ku rayu, ku riษaษษanya, Ubangiji Allahnku kuwa zai sa muku albarka cikin ฦasar da za ku shiga, ku mallake ta.