Deuteronomy 30:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma in zukatanku suka kangare, ba su kuwa yi biyayya ba, in kuma aka rinjaye ku don ku rusuna ga waɗansu alloli ku yi musu bauta,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا عِدَنْ ذُوثِيَارْكُ تَجُويَا كُكَڧِجِ، كُكَ جَنْيٜىٰ، كُكَيِ سُجَّدَ غَ وَطَنْسُ أَلُّواْلِ كُنَ يِمُسُ حِدِمَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma idan zuciyarku ta kangare kun ƙi ku saurara, amma zuciyarku ta janye ku kun yi wa gumaka sujada, kuka bauta musu,