Deuteronomy 30:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
na furta muku yau cewa tabbatacce za a hallaka ku. Ba za ku zauna a ฦasar da kuke hayewa Urdun don ku shiga ku ci gฤdonta ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุชููุงูุ ุงูููู ฺขูุทูุง ู
ููู ูููู ุซูููฐูู ููููููู ุฐูุงูู ูููููููุ ุจูุฐูุงูููู ฺูููุงูู ุฑููู ุนูุซููููู ฺงูุณูุฑูุฏู ููููููฐ ฺงูููฐุชูุฑูููฐ ูููุงูุบููู ูููุงูุฏููู ุฏููุงูู
ููู ููุดูุบู ููุซู ุบูุงุฏููุงููุชูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
to, ina faษa muku yau, lalle za ku hallaka. Ba za ku yi tsawon rai a ฦasar da za ku haye Urdun ku shiga ciki don ku mallake ta ba.