Deuteronomy 30:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A wannan rana na kira bisa sama da ฦasa a matsayin shaidu a kanku, cewa na sa a gabanku rai da mutuwa, albarku da laโanoni. Yanzu sai ku zaษi rai, saboda ku da โyaโyanku ku rayu
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููู ููุฑูุง ุณูู
ู ุฏู ุฏููููููุง ุณูุฐูู
ู ุดูููุฏู ุนููููููู ูููู ุซูููฐูู ููุดูู
ฺูขูุทูุง ุงููุบูุจููููู ุฑููู ุฏู ู
ูุชูููุ ุงููููุจูุฑููู ุฏู ููุนูููุ ููุฐูุงูปู ุฑููู ุฏููุงูู
ููู ููู ุฏู ุฐูุฑูููุฑููู ููุฑูุงููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ina kiran sama da duniya su zama shaidu a kanku yau, cewa na sa rai da mutuwa a gabanku, da albarka da la'ana. Ku zaษi rai fa, don ku rayu, ku da zuriyarku.