Deuteronomy 30:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
don kuma ku ฦaunaci Ubangiji Allahnku, ku saurari muryarsa, ku kuma manne masa. Gama Ubangiji shi ranku, zai kuwa ba ku shekaru masu yawa a ฦasar da ya rantse zai ba wa kakanninku, Ibrahim, Ishaku da Yaฦub.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ฺููงูููููุซู ููููููููฐูู ุงูููููู ููููุ ูููู ู
ูุณู ุจููููููุ ููู
ููููููฐ ู
ูุณูุ ุบูู
ูุง ููููููู ุดููููููฐ ุฑููู ุบูุฑูููฐููุ ูููู ุญููู ุฐูููุณูุง ูููู ฺูููุงูู ุฑููู ุนูุซููููู ฺงูุณูุฑูุฏู ููููููููฐูู ููุฑฺููููููฐ ุฐูููุจูุง ููุงูููููููููุ ููุชููุงู ุงููุจูุฑููฐูููู
ู ุฏู ุงููุณูุญููฐฺงู ุฏู ููุนฺูงููุจูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku ฦaunaci Ubangiji Allahnku, ku yi biyayya da maganarsa, ku manne masa, gama wannan shi ne ranku da tsawon kwanakinku, don ku zauna a ฦasar da Ubangiji Allahnku ya rantse zai ba kakanninku, wato Ibrahim, da Ishaku, da Yakubu.โ