Deuteronomy 30:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zai dawo da ku zuwa ฦasar da take ta kakanninku, za ku kuwa mallake ta. Zai sa ku yi arziki, ku kuma yi yawa fiye da kakanninku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ุฐููู ุฏูุงููุงู ุฏูููู ุนูุซููููู ฺงูุณูุฑูุฏู ุชูููููฐ ุชูููุงูููููููููุ ููููู
ู ุซูุบูุงุฏููุงููุชูุ ููููููููฐูู ุฐููู ูููฐููุงู ู
ููู ุงููููุญูููฐุฑู ุนูููููููุซูููฐุ ููููู
ูุณูุง ฺููงูุงุฑู ุณููุงูุณููู ฺขูููููฐุฏู ููุงูููููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji Allahnku kuma zai komo da ku cikin ฦasar da kakanninku suka mallaka, za ku mallake ta. Ubangiji zai arzuta ku, ya riษaษษanya ku fiye da kakanninku.