Deuteronomy 30:6 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji Allahnku zai yi wa zukatanku kaciya da kuma zukatan zuriyarku, saboda ku ฦ™aunace shi da dukan zuciyarku da kuma dukan ranku, ku kuma rayu.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ูƒู ุฐูŽูŠู’ ูŠููˆูŽุธููƒูŽุงุชูŽู†ู’ูƒู ูƒูŽุงุซููŠูŽ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูƒููƒููŠูŽุงูŠูœู‰ูฐ ูŠูŽุฑู’ุฌูœู‰ูฐุฌูœู‰ูฐู†ููŠูŽุฑู’ุณูŽ ุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุฐููˆุซููŠูŽุงุฑู’ูƒูุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูƒูฺงูŽูˆู’ู†ูŽุซูœู‰ูฐุดู ุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุฐููˆุซููŠูŽุงุฑู’ูƒู ุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุฑูŽู†ู’ูƒูุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูƒูุฑูŽุงูŠูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji Allahnku kuma zai tausasa zuciyarku da ta 'ya'yanku domin ku ฦ™aunaci Ubangiji Allahnku da zuciya ษ—aya da dukan ranku, domin ku rayu.