Deuteronomy 30:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za ku sฤke yi wa Ubangiji biyayya, ku kuma bi dukan umarnan da nake ba ku a yau.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนููู ุฐูุงูููู ุจูููููู ุฏู ู
ูุบูููุฑู ููููููููฐูู ุ ููููููุงููููฐ ููููู
ู ุนูููููุชู ุฏููููู ุนูู
ูุฑูููููุณู ููุทูููุฏู ููููููฐ ุนูู
ูุฑูุซูููฐูู ููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan za ku yi biyayya da maganar Ubangiji Allahnku, ku kiyaye dukan umarnan nan waษanda na umarce ku da su yau.