Deuteronomy 31:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
saโad da dukan Israโila suka zo, don su bayyana a gaban Ubangiji Allahnku, a wurin da zai zaษa, za ku karanta wannan doka a gabansu, a kunnuwansu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูู ูููุงูููุซููู ุฏู ุฏููููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุงููุง ุณููู ุชูุงุฑู ุงููุบูุจููู ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ุงููููุฑููู ุฏู ุฐููู ุฐูุงูปูุง ุฏููุงูู
ููู ุนููู ู
ูุณู ุณูุฌููุฏูุ ุณููู ุนูููุฑูููุชู ููููููู ูููุงูููุฑูููุง ุงููุบูุจููู ุฏููููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุฏููุงูู
ููู ุณูุฌู ุฏู ูููููููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sa'ad da dukan Isra'ilawa za su hallara a gaban Ubangiji Allahnku a inda zai zaษa, to, sai ku karanta musu waษannan dokoki su ji da kunnuwansu.