Deuteronomy 31:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku tattara mutane, maza, mata da kuma yara, da baฦin da suke zama a cikin garuruwanku, saboda su saurara, su kuma koyi tsoron Ubangiji Allahnku, su lura, su bi dukan kalmomin wannan doka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุชูุชููุงุฑู ุฌูู
ูุนูุฑูุ ููุชููุงู ู
ูุธูุง ุฏู ู
ูุงุชูุงุฏู ููุงุฑูุงุ ุญูุฑู ู
ูุง ุฏู ุจฺูงููู ุฏูุณูููููฐ ุฐูู
ู ุนูุซููููู ุบูุฑูุฑูููููููุ ุฏููุงูู
ููู ุณูุฌููุณู ูููุงููู ููุฏูู ุฐูุงุณููู ุชฺูขููู ุซููููู ฺููุงูุฑููุงูู ููููููููฐูู ุงูููููู ููููุ ุณูููู
ู ูููุฑู ุณูุงููููููุชู ุฏููููู ููููู
ููุงูู
ููู ููููููู ูููุงูููุฑูููุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku tara dukan jama'a wuri ษaya, mata da maza, da yara, da baฦin da suke zaune tare da ku a garuruwanku domin su ji, su koyi tsoron Ubangiji Allahnku, su kuma lura su aikata dukan dokokin nan,