Deuteronomy 31:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
’Ya’yansu, waɗanda ba su san wannan doka ba, dole su ji ta, su kuma koyi tsoron Ubangiji Allahnku muddin ranku a ƙasar da kuke haye Urdun ku ci gādonta.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُيِ حَكَ دُواْمِنْ یَیَنْسُ وَطَنْدَ بَسُ سَنِبَ، سُجِيسُ كُمَ كُواْيَ يَدَّ ذَاسُيِ تَڢِيَ ثِكِنْ ڟُواْرُوانْ يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نْكُ، مُدِّنْ كُنَ ظَوْنٜىٰ عَثِكِنْ ڧَسَرْدَ ذَاكُ ڧٜىٰتَرٜىٰ كُواْغِنْ يُواْدَنْ كُثِ غَادُوانْتَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
domin 'ya'yansu, waɗanda ba su sani ba, su ji, su koyi tsoron Ubangiji Allahnku dukan kwanakinku cikin ƙasar da za ku haye Urdun, ku mallaka.”