Deuteronomy 31:16 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Ubangiji ya ce wa Musa, โ€œZa ka huta tare da kakanninka, waษ—annan mutane kuwa ba da daษ—ewa ba za su yi karuwanci ga baฦ™in alloli na ฦ™asar da za su shiga. Za su yashe ni su kuma karya alkawarin da na yi da su.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽุซูœู‰ูฐ ูˆูŽ ู…ููˆุณูŽูฐู‰ ยซุบูŽุงุดูุŒ ุจูŽุฏูŽ ุฏูŽุทูœู‰ูฐูˆูŽุจูŽ ุฐูŽุงูƒูŽูŠู ุจูŽุฑู’ุซู ุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽ ูƒูŽุงูƒูŽู†ู‘ูู†ู’ูƒูŽุž ุณูŽุนูŽู†ู‹ ุฌูŽู…ูŽุนูŽุฑู’ ู†ูŽู†ู’ ุฐูŽุงุณู ุชูŽุงุดู ุณููŠู ูƒูŽุงุฑููˆูŽู†ู’ุซู ุชูŽูˆูุฑูู†ู’ ุณูุฌู‘ูŽุฏูŽ ุบูŽ ุบูู…ูŽูƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽู„ู‘ููˆุงู’ู„ูู†ู’ ฺงูŽุจููŠู„ูุŒ ุงู”ูŽู„ู‘ููˆุงู’ู„ูู†ู’ ฺงูŽุณูŽุฑู’ุฏูŽ ุฐูŽุงุณู ุดูุบูŽุž ุฐูŽุงุณู ูŠูŽุงุดูœู‰ูฐู†ูุŒ ุณููƒูŽุฑู’ูŠูŽ ูŠูŽุฑู’ุฌูœู‰ูฐุฌูœู‰ูฐู†ููŠูŽุชูŽ ูˆูŽุฏู‘ูŽ ู†ูŽูŠู ุฏูŽุณููˆุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya ce wa Musa, โ€œGa shi, za ka rasu ka tarar da kakanninka. Wannan jama'a kuwa za ta fara kaucewa daga hanya, su bi gumakan ฦ™asar da za su shiga, su zauna. Za su rabu da ni, su ta da alkawarina wanda na yi da su.