Deuteronomy 31:17 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A wannan rana zan yi fushi da su, in kuma yashe su; zan ษ“oye fuskata daga gare su, za a kuwa hallaka su. Masifu masu yawa da wahaloli masu yawa za su auka musu, a wannan rana kuwa za su ce, โ€˜Masifun nan sun same mu domin Allahnmu ba ya tare da muโ€™
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู”ูŽูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุฑูŽุงู†ูŽ ฺขูุดูู†ูŽ ุฐูŽูŠู’ ูŠูฺงููˆู†ูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ุณู ุณููˆุงู’ุณูŽูŠู’ุž ุฐูŽู†ู’ ูŠูŽุงุดูœู‰ูฐุณู ุงู•ูู†ู’ูƒูู…ูŽ ูปููˆุงู’ูŠูœู‰ูฐ ฺขูุณู’ูƒูŽุชูŽ ุฏูŽุบูŽ ุบูŽุฑูœู‰ูฐุณูุŒ ุฐูŽุงุนูŽ ุซูู†ู’ูŠูœู‰ูฐุณู ุฏูŽ ูŠูŽุงฺงูุŒ ูƒูู…ูŽ ูˆูŽู‡ูŽู„ููˆุงู’ู„ู ุฏูŽ ู…ูŽุณููŠฺขูŽ ู…ูŽุงุณููŠูŽูˆูŽ ุฐูŽุงุณู ฺขูŽุงุทููˆุงู’ ู…ูุณูุž ุงู”ูŽ ุฑูŽุงู†ูŽุฑู’ ู†ูŽู†ู’ ุฐูŽุงุณูุซูœู‰ูฐุŒ โ€นูˆูŽู‡ูŽู„ููˆุงู’ู„ูู†ู‘ูŽู†ู’ ุณูู†ู’ ุณูŽุงู…ูœู‰ูฐู…ู ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ู…ู ุจูŽุงูŠูŽ ุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽู…ููˆุžโ€บ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A wannan rana zan husata da su ฦ™warai, in rabu da su, in ษ“oye musu fuskata, za a cinye su. Masifu da wahalai za su same su. Za su kuwa ce a ranar, โ€˜Masifun nan sun same mu domin Allahnmu ba ya tare da mu.โ€™