Deuteronomy 31:21 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโ€™ad da kuma masifu masu yawa da wahaloli masu yawa suka auko musu, wannan waฦ™a za tฤƒ zama shaida a kansu, domin zuriyarsu ba za tฤƒ manta da ita ba. Na san abin da za su iya yi, kafin ma in kawo su cikin ฦ™asar da na yi musu alkawari da rantsuwa.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽุนูŽุฏู‘ูŽ ูˆูŽู‡ูŽู„ููˆุงู’ู„ู ุฏูŽ ู…ูŽุณููŠฺขูŽ ู…ูŽุงุณููŠูŽูˆูŽ ุณููƒูŽ ฺขูŽุงุทููˆุงู’ ู…ูุณูุŒ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ูˆูŽุงฺงูŽุง ุฐูŽุงุชูŽ ุฐูŽู…ูŽ ุดูŽูŠู’ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ุณูุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุจูŽุฐูŽุงุชูŽ ูปูŽุซูœู‰ูฐ ุฏูŽุบูŽ ุจูŽุงูƒูู†ู’ ุฐูุฑููŠูŽุฑู’ุณูุจูŽุž ุบูŽู…ูŽุง ู†ูŽุงุณูŽู†ู’ ุชูู†ูŽุงู†ูู†ู’ุณู ุนูŽูƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ุณููƒูœู‰ูฐ ุนููŠูŽูŠู ุชูู†ู’ ูƒูŽุงฺขูู†ู’ ุงู•ูู†ู’ูƒูŽูฐูˆูุงู’ุณู ุซููƒูู†ู’ ฺงูŽุณูŽุฑู’ุฏูŽ ู†ูŽูŠู ู…ูุณู ุงู”ูŽู„ู’ฺงูŽูˆูŽุฑู ุฏูŽ ุถูŽู†ู’ฺŸููˆูŽุงุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da yawan masifun nan da wahalan nan suka same su, to, waฦ™ar nan za ta ba da shaida a kansu, gama zuriyarsu ba za ta manta da wannan waฦ™a ba, gama na san ฦ™udurin da suke yi kafin in kawo su ฦ™asar da na rantse zan bayar.โ€