Deuteronomy 31:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan Musa ya gama rubuta kalmomin dokan nan a littafi daga farko zuwa ƙarshe,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مُوسَٰى يَرُبُوتَ دُكَنْ كَلْمُواْمِنْ وَنَّنْ كُواْيَرْوَا عَثِكِنْ لِتَّڢِ؞ سَعَدَّ يَغَمَ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da Musa ya gama rubuta maganar dokokin nan sarai a littafin,