Deuteronomy 31:27 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama na sani yadda kuke โyan tawaye da masu taurinkai. In kuna yin tawaye ga Ubangiji tun ina da rai tare da ku, yaya tawayen da za ku yi masa bayan na rasu!
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ููุง ุณููู ุชูููุฑูููุฑููู ุฏู ุชูููุฑููู ููููููุ ุนูุฏููู ฺขูุง ูููู ุชูุงููููููฐ ุบู ููููููููฐูู ุชููู ุงููููุงูููู ุฏู ุฑููู ุนูุซูููููููุ ูููู ุงููุจููู ุฐููู ููุณูููุซูููฐ ุจูุงูููู ู
ูุชูููุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
gama na san tayarwarku da taurinkanku. Tun ma ina da rai ke nan tare da ku kuka tayar wa Ubangiji, balle bayan rasuwata.