Deuteronomy 31:28 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku tattara dukan dattawan kabilanku, da kuma dukan hafsoshinku a gabana, saboda in faษa waษannan kalmomi a kunnuwansu, in kuma kira ga sama da ฦasa su zama shaida a kansu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุชูุชููุงุฑููุงู ู
ููู ุฏููููู ุฏูุชููุงูููู ุฐูุฑูููุฑููู ุฏู ุดููุบูุจููููููููุ ุฏููุงูู
ููู ุงูููู ู
ูููู
ูููุชู ููุทูููููู ููููู
ููุงูู
ู ุนููููููููููุณูุ ุงููููููู
ู ููุฑูุง ุณูู
ู ุฏู ุฏููููููุง ุณูุฐูู
ู ุดูููุฏู ุนูููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku tattaro mini dattawan kabilanku da manyanku don in faษa musu wannan magana a kunnensu, in kuma kira sama da duniya su zama shaida a kansu.