Deuteronomy 31:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Musa ya kira Yoshuwa, ya ce masa a gaban dukan Israโila, โKa ฦarfafa, ka kuma yi ฦarfin hali, gama dole ka tafi tare da mutanen nan zuwa cikin ฦasar da Ubangiji ya rantse cewa za ba wa kakanninku, dole kuma ka raba ta gare su ta zama gฤdonsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ู
ููุณููฐู ููููุฑูุง ูููุงูุดููู ููู
ู ุงููุนูุฏููุงูู ุฏููููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ููุซูููฐ ู
ูุณู ยซฺููงูุฑฺูขฺูขู ููููู
ููู ฺงูุฑฺูขููู ุญูููุ ุบูู
ูุง ููููููููฐ ุฐูุงูู ุจููุฏู ููููููู ุฌูู
ูุนู ุณูุดูุบู ุซููููู ฺงูุณูุฑูุฏู ููููููููฐูู ููุฑฺููููููฐูู ููุงููููููููู ุฐูููุจูุงุณูุ ูููู ููู
ู ุฐูุงููุณูุงุณู ุณูุซู ุบูุงุฏููุงููุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Musa ya kira Joshuwa, ya yi masa magana a gaban dukan jama'ar Isra'ila, ya ce, โKa ฦarfafa, ka yi ฦarfin hali, gama kai ne za ka kai wannan jama'a cikin ฦasar da Ubangiji ya rantse zai ba kakanninsu. Kai ne za ka ba su ita gฤdo.