Deuteronomy 32:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya sa shi ya hau ฦwanฦolin dutse ya ciyar da shi da amfanin gona. Ya shayar da shi da zuma daga dutse, da kuma mai daga dutsen ฦanฦara,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซฺููููขู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุงูู ุณูู
ููู ุชูุฏูููู ฺููงูุณูุฑูุ ููููู
ู ุซูููุฑู ุฏูุดู ุฏู ุงููู
ฺูขูุงูููู ุบููุงูููุ ูููู ุฑูููฐูููุงููุณู ุฏู ุธูู
ู ุฏูุบู ุซููููู ุฏฺูููููฐุ ุฏู ู
ููู ุฏูุบู ุนูุชูุชููู ู
ูุงุณู ฺููุฑูุง ุซููููู ุฏฺูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โYa sa shi ya hau kan tuddai, Ya ci amfanin ฦasa, Ya sa shi ya sha zuma daga dutse, Ya ba shi mai daga dutsen ฦanฦara.