Deuteronomy 32:17 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka yi hadaya ga aljanu, waษ—anda ba Allah ba, ga allolin da ba su sani ba, ga allolin da aka shigo da su daga baya, allolin da kakanninku ba su ji tsoronsu ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณููƒูŽ ู…ููŠฺงูŽ ู‡ูŽุฏูŽุงูŠูŽ ุบูŽ ุงู”ูŽู„ู’ุฌูŽู†ูุŒ ุจูŽ ุบูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุจูŽุŒ ุบูŽ ุงู”ูŽู„ู‘ููˆุงู’ู„ูู†ู’ ุฏูŽ ุจูŽุณู ุชูŽูปูŽ ุณูŽู†ูุจูŽุŒ ุณูŽุงุจูŽุจู‘ูู†ู’ ุงู”ูŽู„ู‘ููˆุงู’ู„ูู†ู’ ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽ ุดูุบููˆุงู’ ุฏูŽุณููˆ ุฏูŽุบูŽ ุจูŽุงูŠูŽุŒ ุงู”ูŽู„ู‘ููˆุงู’ู„ูู†ู’ ุฏูŽ ูƒูŽุงูƒูŽู†ู‘ูู†ู’ุณู ุจูŽุณู ุฌูฺŸููˆุงู’ุฑููˆุงู†ู’ุณูุจูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka miฦ™a hadayu ga aljannun da ba Allah ba, Ga gumakan da ba su sani ba, Sababbin allolin da aka shigo da su daga baya, Waษ—anda kakanninku ba su ji tsoronsu ba.