Deuteronomy 32:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kuka rabu da Dutsen da ya zama mahaifi gare ku; kuka manta da Allahn da ya haife ku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُنْ يَرْ دَ دُوڟٜىٰنْدَ يَحَيْڢٜىٰسُ، سُنْ مَنْتَادَ اللَّهْ وَنْدَ يَبَاسُ رَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kun ƙi kula da Dutsen da ya haife ku, Kun manta da Allahn da ya ba ku rai.