Deuteronomy 32:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji ya ga wannan ya kuma ƙi su, domin ’ya’yansa maza da mata sun husata shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
« يَهْوٜىٰهْ يَا غَ وَنَّنْ، يَرٜىٰنَسُ، سَبُواْدَ ڟُواْكَنَرْ دَ یَیَنْسَ مَظَا دَ مَاتَا سُكَيِ مَسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ubangiji ya gani, ya raina su, Saboda tsokanar da 'ya'yansa mata da maza suka yi masa.