Deuteronomy 32:42 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan sa kibiyoyina su bugu da jini, yayinda takobina yana cin nama, jinin kisassu da na kamammu, kawunan shugabannin abokan gāba.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَنْسَا كِبِيُواْيِنَ سُبُغُ دَ جِنِ، تَكُواْبِنَ كُمَ ذَيْثِ نَامَ دَ جِنِنْ وَطَنْدَ عَكَ كَشٜىٰ، دَ نَوَطَنْدَ عَكَ كَامَ عَيَاڧِ؞ تَكُواْبِے ذَيْثِنْيٜىٰ كَنْ شُوغَبَنِّنْ أَبُواْكَنْ غَابَا؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan sa kibauna su bugu da jini, Takobina zai ci nama, Da jinin kisassu da na kamammu, Da ƙoƙon kan shugabannin maƙiya.’