Deuteronomy 32:47 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba kalmomi kurum ba ne dominku, amma har ranku ma. Ta wurinsu za ku yi tsawon rai a ฦasar da kuke haye Urdun ku ci gฤdonta.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููู ุจูู
ูุบููู ุจูุซูููฐ ููููููุ ุนูู
ููุง ุฑููููู ููููฐุ ุชูุฏูููููููู ููุทูููููู ููููู
ููุงูู
ููู ูููุงูููุฑูููุงุ ุฐูุงูููู ฺูููุงูู ุฑููู ุนูุซููููู ฺงูุณูุฑูุฏู ุฐูุงูู ฺงูููฐุชูุฑูููฐ ูููุงูุบููู ูููุงูุฏููู ููุซู ุบูุงุฏููุงููุชูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan ba magana kurum ba ce, amma ranku ne. Ta wurin wannan magana ce za ku yi tsawon rai a ฦasar da za ku haye Urdun zuwa ciki don ku mallake ta.โ