Deuteronomy 32:51 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan kuwa domin ku biyu kun fid da aminci gare ni a gaban Israโilawa a ruwan Meriba ta Kadesh, a Hamadar Zin kuma saboda ba ku riฦe tsarkina a cikin Israโilawa ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ูููููู ู
ููู ุฑูุดููู ุงููู
ูููุซู ุงููุบูุจููู ุฌูู
ูุนูุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุนูุจูุงูููู ุถูููููููฐูู ู
ูููฐุฑูุจู ุงูู ููุฏูููฐุดู ุนูุซููููู ุฏูุงุฌููู ุธูููุ ุชูููุฑููู ุฑูุดููู ููููู ฺูุฑููููู ุงููุบูุจููู ุฌูู
ูุนูุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama ba ku amince da ni ba a gaban mutanen Isra'ila a wurin ruwan Meriba ta Kadesh a jejin Zin a wannan lokaci, domin ba ku nuna tsarkina a gaban jama'ar Isra'ila ba.