Deuteronomy 32:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Haka za ku biya Ubangiji, Ya ku wawaye da kuma mutane marasa hikima? Shi ba Ubanku ba ne, Mahaliccinku, wanda ya yi ku, ya kuma siffanta ku?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุญููู ููููููฐ ู
ูููุฑู ูู ููููููููฐูู ุ ููุง ููู ููููููููฐุ ู
ูุชูููููฐ ู
ูุฑูุณู ุญูููู
ูุ ุจู ุดููููููฐ ุจูุงุจููููู ููููุฏู ููุญูููุซููููฐูู ููููุฏู ููููููุ ููููู
ู ฺููขูููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka za ku sฤka wa Ubangiji, Ya ku wawaye, mutane marasa hikima? Ba shi ne Ubanku, Mahaliccinku ba, Wanda ya yi ku, ya kuma kafa ku?