Deuteronomy 33:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka albarkaci ɗaukan dabarunsa, ya Ubangiji, ka kuma ji daɗin aikin hannuwansa. Ka murƙushe kwankwaso waɗanda suka tayar masa; ka bugi abokan gābansa har sai ba su ƙara tashi ba.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا يَهْوٜىٰهْ ، كَاأَلْبَرْكَثِ أَبِنْدَ يَكٜىٰدَشِ، كَكَرْٻِ أَيُّكَنْ حَنُّوَنْسَ؞ كَمُرْڧُشٜىٰ ڧَرْڢِنْ أَبُواْكَنْ غَابَنْسَ، دَ نَوَطَنْدَ سُكٜىٰ ڧِنْسَ، دُواْمِنْ كَدَ سُڧَارَ تَاشِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya Ubangiji ka inganta jaruntakarsu, Ka karɓi aikin hannuwansu, Ka murƙushe ƙarfin abokan gābansu, Da waɗanda suke ƙinsu don kada su ƙara tashi.”