Deuteronomy 33:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Game da Benyamin ya ce, โBari ฦaunataccen Ubangiji yฤ zauna lafiya kusa da shi, gama yana tsare shi dukan yini, wanda kuma Ubangiji yake ฦauna yana zama a tsakanin kafaษunsa.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนููููู ุฐูุฑูููุฑู ุจูููููุงู
ููู ููุซูููฐุ ยซฺงูููููุชูุชูููู ููููููููฐูู ููููฐ ุณููุ ู
ูุชูููููฐูู ุจูููููุงู
ููู ุณููู ุฐูู
ููู ููุงฺขููู ุฏูุดูุ ููููููููฐูู ูููู ฺูุฑูููฐุณู ุฏููููู ููููุ ูููู ููููุงููููฐุณู ุฏูุบู ูููุงูููุซูููฐ ููููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A kan Biliyaminu, ya ce, โShi ฦaunatacce na Ubangiji ne, Yana zaune lafiya kusa da shi, Ubangiji yana yi masa garkuwa dukan yini, Yana zaune a kan kafaษunsa.โ