Deuteronomy 33:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
da abubuwa masu kyau da rana take kawo, da kuma abubuwa mafi kyau da wata zai iya haifar;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَلْبَرْكَرْ أَمْڢَانِنْ غُواْنَ مَيْݣَوْ دَ رَانَ يَكٜىٰ بَايَرْوَ، دَ ݣَوَوَنْ أَمْڢَانِنْ دَ عَكٜىٰ سَامُ عَثِكِنْ وَتَنِّ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da kyawawan kyautan da rana take bayarwa, Da kyawawan kyautan da watanni suke bayarwa,