Deuteronomy 33:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
da zaɓaɓɓun kyautai na daɗaɗɗun duwatsu, da kyawawan amfani na madawwaman tuddai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ أَمْڢَانِ مَڢِے ݣَوْ دَغَ تُدَّيْ نَدَا، دَ أَلْحٜىٰرِ مَيْ يَوَ دَغَ تُدَّيْ مَاسُ دَوَّمَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da abubuwa mafi kyau na duwatsun dā, Da kyawawan kyautai na madawwaman tuddai.