Deuteronomy 33:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Game da Zebulun ya ce, โKa yi farin ciki, Zebulun, a fitowarka, kai kuma Issakar, a cikin tentunanka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนููููู ุฐูุฑูููุฑู ุธูููฐุจููููู ููุซูููฐุ ยซูููู ู
ูุฑูููุ ููุง ุธูููฐุจูููููุ ุซููููู ฺขูุชูุฑูููุ ููุง ูููู ุงููุณููููุฑู ููู
ูุ ุนูุซููููู ุชูููฐููุชูููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A kan Zabaluna ya ce, โKa yi murna da tafiye-tafiyenka, ya Zabaluna, Kai kuma Issaka, cikin alfarwanka.