Deuteronomy 33:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za su kira mutane zuwa dutse, a can za su miƙa hadayun adalci; za su yi biki a yalwan tekuna, a dukiyoyin da aka ɓoye a cikin yashi.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاسُ كِرَا ڧَبِيلُ ذُوَا بَبَّنْ تُدُ، ثَنْ ذَاسُ مِيڧَ هَدَايُنْ دَسُكٜىٰ دَيْدَيْ؞ غَمَا ذَاسُسَامِ أَرْزِڧِ دَغَ تٜىٰكُنَ نٜىٰ، دَ ٻُواْيَيُّنْ دُوكِيَ دَغَ يَشِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za su kira mutane zuwa dutse, Can za su miƙa hadayu masu dacewa, Gama za su ɗebo wadatar tekuna, Da ɓoyayyun dukiyar yashi.”