Deuteronomy 33:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ce, “ Ubangiji ya zo daga Sinai ya haskaka a bisansu daga Seyir; ya haskaka daga Dutsen Faran. Ya zo tare da dubban tsarkakansa daga kudu, daga gangara dutsensa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَثٜىٰ، « يَهْوٜىٰهْ يَا ذُواْ دَغَ سِنَيْ، كَمَرْ رَانَ يَتَاشِ دَغَ سٜىٰيِرْ أَ عٜىٰدُوامْ، دَغَ بَبَّنْ تُدُنْ ڢَرَنْ يَحَصْكَكَا؞ يَذُواْ تَرٜىٰدَ دُبَّنْ مَاسُ ڟَرْكِے، دَ هَرْشٜىٰنْ وُتَا مَيْثِ أَ حَنُّنْ دَامَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ce, “Ubangiji ya taho daga Sina'i, Daga Dutsen Faran kuma ya haskaka, Ya taho tare da dubban tsarkakansa, Da harshen wuta a damansa.