Deuteronomy 33:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Game da Gad ya ce, โMai albarka ne wanda ya fadada mazaunin Gad! Gad yana zama a can kamar zaki, yana yayyage a hannu da kai.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนููููู ุฐูุฑูููุฑู ุบูุฏู ููุซูููฐุ ยซู
ููู ุงููููุจูุฑููู ููููฐ ููููููููฐูู ููููุฏู ฺููงูุงุฑู ูููููููู ุบูุฏูุ ุบูุฏู ูููู ุฐูู
ู ููู
ูุฑู ุฐูุงููุ ูููู ูููููุงุบูููฐ ุญููููุ ุนูุ ุญูุฑู ฺงููุงฺูงููุงูู ููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A kan Gad, ya ce, โMai albarka ne wanda ya fฤษaษa Gad, Gad yana sanษa kamar zaki, Yana yayyage hannu da ฦoฦon kai.