Deuteronomy 33:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Game da Asher ya ce, “Mafi albarka na ’ya’yan, shi ne Asher; bari yă sami tagomashi daga ’yan’uwansa, bari kuma yă wanke ƙafafunsa a cikin mai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَنْ ذُرِيَرْ أَشٜىٰرْ يَثٜىٰ، «أَشٜىٰرْ مَڢِے أَلْبَرْكَ نٜىٰ ثِكِنْ یَیَ مَظَا، بَرِ يَذَمَ أَبِنْ ڧَوْنَ غَ یَنْعُوَنْسَ؞ بَرِ عِتَتُوَنْ ظَيْتُنْسَ سُيَلْوَتَ حَرْ يَوَنْكٜىٰ ڧَڢَرْسَ ثِكِنْ مَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A kan Ashiru, ya ce, “Ashiru mai albarka ne fiye da sauran 'yan'uwansa, Bari ya zama abin ƙauna ga 'yan'uwansa, Ya kuma tsoma ƙafarsa cikin mai.