Deuteronomy 33:26 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โBabu wani kamar Allah na Yeshurun, wanda yake hawa a bisa sammai don yฤ taimake ka a kan gizagizai kuma a cikin darajarsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซููุง ููููฐุดูุฑูููุ ุจูุงุจููููู ููู
ูุฑู ุงูููููู ุ ููููุฏู ููููููฐ ุชฺูขููู ุนููููู ุณูู
ูููู ุฏููุงูู
ููู ููุชูููู
ูููููฐููุ ููููุฏู ููููููฐ ุชฺูขููู ุฏู ุทููููููู ุซููููู ุณูุฑูุฑููู ุณูู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โBabu wani kamar Allahn Yeshurun, Wanda yakan sauko daga Sama don ya cece ka, Wanda ya sauko daga bisa da ษaukakarsa.