Deuteronomy 33:29 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kai mai albarka ne, ya Israโila! Wane ne yake kamar ka, mutanen da Ubangiji ya ceta? Shi ne mafakarka da mai taimakonka da kuma takobinka mai ษaukaka. Abokan gฤbanka za su zo neman jinฦai a gabanka, za ka kuwa tattake masujadansu.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ู
ูุงุณู ฺขูุถู ุซููู ููููฐ ููู! ููููููฐููููฐ ููู
ูุฑูููุ ุฌูู
ูุนูุฑู ุฏู ููููููููฐูู ููุซูููฐุซูููฐุณูุ ููููููููฐูู ููููฐ ุบูุฑูููููุฑููู ุชูุชูููู
ููููุงูุ ุดููููููฐ ุชููููุงูุจููููู ู
ููู ููุตูุฑูุง! ุงููุจููุงููููู ุบูุงุจููููู ุฐูุงุณู ุฑูุณููู ู
ูููุ ููู ุฐูุงูู ุชูุชููุงููุณู ุนฺูงูุฑฺูงูุดููู ฺงฺูขูุงฺขูููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mai farin ciki ne kai, ya Isra'ila! Wane ne kamarku, mutanen da Ubangiji ya ceta? Ubangiji ne garkuwarku, Shi ne kuma takobinku mai daraja. Magabtanku za su yi muku fฤdanci, Amma ku za ku tattake masujadansu.โ