Deuteronomy 33:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya kuma faษa wannan game da Yahuda, โKa ji, ya Ubangiji, kukan Yahuda; ka kawo shi wurin mutanensa. Da hannuwansa ya kฤre kansa. Ka taimake shi a kan maฦiyansa!โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนููููู ุฐูุฑูููุฑู ูููููุฏู ููุซูููฐุ ยซููุง ููููููููฐูู ุ ููุฌู ููููููู ูููููุฏูุ ููููุทูุดู ุฏู ุณูููุฑููู ุฌูู
ูุนูุฑูุณูุ ููุจูุงุดู ฺงูุฑฺูขููู ุญูููู ุฏููุงูู
ููู ููุงฺงูุ ููุชูููู
ูููููฐุดู ุนููููู ู
ูุงุณู ฺงูููุณูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A kan Yahuza ya ce, โKa ji muryar Yahuza, ya Ubangiji, Ka kawo shi wurin jama'arsa. Ka yi yaฦi da ikonka dominsu, Ka taimake shi a kan maฦiyansa.โ