Deuteronomy 33:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Game da Lawi ya ce, โTummim da Urim na mutumin da ka nuna masa tagomashi ne. Ka gwada shi a Massa; ka yi faษa da shi a ruwan Meriba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนููููู ุฐูุฑูููุฑู ูููู ููุซูููฐุ ยซููุจูุง ููููููุงููุง ุชูู
ููู
ูุ ุนูุฑูู
ู ููุงูู ุบู ู
ูุงุณู ุญูููููููุ ุณูู ููุทูููุฏู ฺูู ููุฏู ุงูู ู
ูุณููุ ููุทูููุฏู ููุฌูุฑููุจู ุงูู ุถูููููููฐูู ู
ูููฐุฑูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A kan Lawi ya ce, โKa ba Mai Tsarki Tumminka da Urim naka, Shi wanda ka jarraba a Masaha, Wanda ka yi jayayya da shi a ruwan Meriba,