Deuteronomy 34:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Isra’ilawa suka yi makoki domin Musa a filayen Mowab kwana talatin, sai da lokacin kuka, da na makoki suka ƙare.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
جَمَعَرْ إِسْرَٰٓءِيلَ سُكَيِ كُوكَنْ مُتُوَرْ مُوسَٰى عَثِكِنْ ڢِيلَيٜىٰنْ مُواْوَبْ ݣُونَكِے تَلَاتِنْ؞ سَعَنً ݣُونَكِنْ كُوكَا دَ مَكُواْكِ دُواْمِنْ مُوسَٰى سُكَ ثِكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Isra'ilawa suka yi makoki domin Musa a filayen Mowab har kwana talatin. Sa'an nan kwanakin kuka da makoki domin Musa suka ƙare.